Gwamnatin Legas ta bayyana cewa kafin karshen shekara farashin shinkafa zai dawo 9000 kasancewa ta narka makudan kudade wajen noman shinkafa a jihar Kebbi.
Da yake bayani kan yunkurin, Shugaban Karamar Hukumar Alimosho na jihar, Ganiyu Quadri ya nuna cewa nan ba da jimawa ba za a fara sauke shinkafa a jihar wanda a halin yanzu farashi ta ya haura 18,000. Ya kara da cewa idan har ma an samu tsaiko, a farkon shekara mai zuwa farashin shinkafan zai sauka.
Title :
Gwamnatin Legas Ta Yi Alwashin Karya Farashin Shinkafa Zuwa 9000
Description : Gwamnatin Legas ta bayyana cewa kafin karshen shekara farashin shinkafa zai dawo 9000 kasancewa ta narka makudan kudade wajen noman shinkaf...
Rating :
5