Gwamna jihar Bauchi Barrister Muhammad Abubakar yasa yan sanda sun kama shahrarren dan jarida mai zaman kansa Musa Babale Azare a garin Abuja. shi dai Musa an kama shi ne biza zargin maganganu sa da yayi akan yanda gwamnati Bauchi ke tafiyar da al'amuran sa..
Title :
Gwamnati Bauchi Ta Sa An Kama Musa Babale Azare
Description : Gwamna jihar Bauchi Barrister Muhammad Abubakar yasa yan sanda sun kama shahrarren dan jarida mai zaman kansa Musa Babale Azare a garin Ab...
Rating :
5