Gwamna jihar Bauchi Barrister Muhammad Abubakar yasa an sake Musa Babale Azare.. a jiya ne. muka ba da labarin cewa Gwamnan ya sa an kama Musa Babale Azare sakamakon abubuwan da yake rubutawa na al'amari da ya shafin jihar Bauchi a social media sa..
Shidai Gwamnan wanda yana Kasar Chana ya bayyana ta shafin sa na Twitter. Akan ya sa an sake Musa Babale Azare bisa dalilin cewa shi lawyer ne kuma kowa yana da ikon ya fadi ra'ayinsa.
Title :
Gwamna Jihar Bauchi Yasa An Sake Musa Babale Azare
Description : Gwamna jihar Bauchi Barrister Muhammad Abubakar yasa an sake Musa Babale Azare.. a jiya ne. muka ba da labarin cewa Gwamnan ya sa an kama Mu...
Rating :
5