Daga BBC HAUSA
A jihar Bauchi da ke arewacin Nijeriya, ana ci gaba da cece-kuce dangane da matakin da gwamnatin jihar ta dauka na sauke wasu sarakunanan gargajiya kimanin 1100, a fadin jihar.
Wadanda aka sauken dai sun hada da hakimai da dagatai wadanda gwamnatin jihar da ta gabata, karkashin jam'iyyar PDP ta nada sakamakon kirkiro karin masarautu a jihar.
An dai kirkiro karin masarautun ne daga 2014 zuwa 2015 karkashin wata doka ta majalisa.
Sai dai gwamnatin ta ce ba a nada sarakunan ba bisa ka'ida.
Title :
Gwamna Jihar Bauchi Ya Tunɓuke Sarakuna Gargajiya
Description : Daga BBC HAUSA A jihar Bauchi da ke arewacin Nijeriya, ana ci gaba da cece-kuce dangane da matakin da gwamnatin jihar ta dauka na sauke was...
Rating :
5