Shugaban Majalisar Dattawa, Bukola Saraki ya dauki nauyin kula da mahaifiyar fitaccen dan kwallon kafar nan, Marigayi Rashidi Yakini, Serikat Yekini inda ya daukar mata mai hidima da kuma Nas wadda za ta rika kula da ita.
Haka ma, Saraki ya gina mata rijiyar burtsatse tare kuma da gyara mata shagonta inda take sana'ar sayar da burodi. Ba ya ga mahaifiyar dan kwallon, Saraki ya ba kanin marigayin kyautar Keke Napep.
Title :
Bukola Saraki Ya Dauki Nauyin Kula Da Mahaifiyar Marigayi Rashidi Yakini
Description : Shugaban Majalisar Dattawa, Bukola Saraki ya dauki nauyin kula da mahaifiyar fitaccen dan kwallon kafar nan, Marigayi Rashidi Yakini, Serik...
Rating :
5