A gobe Alhamis ne aka tsara Shugaba Muhammad Buhari zai kai ziyarar aiki jihar Osun inda Zai kaddamar da wasu ayyukan raya kasa da Gwamnan jihar ya aiwatar.
A cikin wani jawabi da ya fito daga ofishin Gwamnan jihar ya nuna cewa a yayin ziyarar Shugaba Buhari zai kaddamar da wata makarantan sakandare mai daukar dalibai 3000 a Osogbo.
Title :
Buhari Zai Kai Ziyarar Aiki Jihar Osun Gobe
Description : A gobe Alhamis ne aka tsara Shugaba Muhammad Buhari zai kai ziyarar aiki jihar Osun inda Zai kaddamar da wasu ayyukan raya kasa da Gwamnan j...
Rating :
5