Ibrahim Killington, Sau Uku Yana Yunkurin Shiga Aikin Soji a Kasar Birtaniya Domin Ya Kashe Musulmai, Amma Cikin Ikon Allah Sai Hasken Musulunci Ya Haskaka Zuciyar Sa Ya Karbi Kalmar La'ilaha Illallah Muhammadur Rasulullah (S.A.W)
Title :
Babban Burina Na Kashe Musulmai..Amma Gashi Yau Na Zama Musulmi - Killington
Description : Ibrahim Killington, Sau Uku Yana Yunkurin Shiga Aikin Soji a Kasar Birtaniya Domin Ya Kashe Musulmai, Amma Cikin Ikon Allah Sai Hasken Musu...
Rating :
5