.An gurfanar da wani mutum mai suna Modiu Diallo gaban kotu bisa zargin lalalata da yarinya mai kimanin shekaru bakwai 7 a cikin masallacin Juma’a na Iponri, dake Surulere a jihar Lagos.‘Yar sanda mai shigar da kara, Saja Anthonia Osayande ta ce Modiu Diallo mai shekaru 28 ya aikata ta’asar ne ranar Litinin 1 ga Yulin da ya gabata.Sai dai Modiu Diallo ya musanta zargin, inda mai sharia Mrs. Ekpaye Nwachuwkwu ta bada belinsa kan naira dubu 500 tare dadaga sauraron karar zuwa 20 ga Satumba.
Title :
An Yiwa Wata Yarinya fyade a masallaci
Description : .An gurfanar da wani mutum mai suna Modiu Diallo gaban kotu bisa zargin lalalata da yarinya mai kimanin shekaru bakwai 7 a cikin masallacin ...
Rating :
5