Yan sanda a jihar Sakkwato a Najeriya sun ce suna ci gaba da tsare wasu mutane biyu bisa zarginsu da hannu a shirya wani bikin daura auren jinsi guda.
An kama mutanen ne a yayin wani samame da jami’an tsaron suka kai a gidan da ke babban birnin jihar, inda aka yi wani biki da aka ce na daure aure ne tsakanin wasu mazaje.
Title :
An Kama Mutane Biyu Da Sukayi Auren Jinsi A Sokoto
Description : Yan sanda a jihar Sakkwato a Najeriya sun ce suna ci gaba da tsare wasu mutane biyu bisa zarginsu da hannu a shirya wani bikin daura auren j...
Rating :
5