Abun kunyar malamai da fastocin addini dai baya karewa. A kasar Zimbabwe dai na kama wanni asto mai suna Benjamin “Stailodge” Mashange yana cin wata matar aure mai suna Febbie Muromba yar shekara 27.
Mijin matar mai suna Lewis Tsvere shine ya kama faston na chochin Johanne Masowe eChishanu a yayin da yakke cin matar sa amman kuma wai ya kalle shi bayanda da faston yay alkawarin ya biya shi diyyar dalla dubu uku. Lewis yacce amman faston a yunzu haka ya tsere ya ki biyan kudin.
Matar dai tuni ta fito idannun yan chochin ta amince da laifin ta kuma ta rokkesu da su yafe mata
Title :
An Kama Fasto Akan Matan Aure A Hotal
Description : Abun kunyar malamai da fastocin addini dai baya karewa. A kasar Zimbabwe dai na kama wanni asto mai suna Benjamin “Stailodge” Mashange yana ...
Rating :
5