Allah ya yi wa Gambo Mijin Kulu (mawakin barayi) rasuwa a yanzun nan bayan rashin lafiya da ya yi fama da ita.
Ya rasu je a wani babban asibitin Maiyama dake jihar Sokoto.
Za a yi jana'izarsa a yau kamar yadda addinin musulunci ya tanadar.
Source Mashkur 24
Title :
Allah Yayiwa Mawakin Barayi Gambo Mijin Kulu Rasuwa
Description : Allah ya yi wa Gambo Mijin Kulu (mawakin barayi) rasuwa a yanzun nan bayan rashin lafiya da ya yi fama da ita. Ya rasu je a wani babban as...
Rating :
5