Daga Nazeeeru Ebrahim
.
A yauna muka samu labarin cewa gomnatin Jihar Bauchi qarqashin Barr. MA Abubakar ya kwace filin da tsohon gomna Malam Isah Yuguda ya mallaka wa gidan redion nan mai zaman kanta wato Ray power inda aka basu wa'adin kwanaki 14 (sati biyu) su tattara komatsensu su bar wajen.
.
Wanda hakan bazai rasa nasaba da irin damar da ray power suke bawa jamaar jihar Bauchi su bayyana ra'ayoyin su kan gomnati da bayyana qorafe qorafensu ga gomnati ba, wanda in ba a wannan tasha ba babu wata tasha da zakaje ka fadi raayinka game da gomnati.
.
Don haka muddin gomnati bata janye wannan quduri ba to mu talakawan jihar Bauchi bazamu amince ba domin an danne mana yancin mu na " Freedom of speech "
.
Hakan kuma baqaramin kuskure bane tare da kawo naqasu da ci baya ga al ummar jihar Bauchi.
Muna fatan gomnati zatayi gaggawan janye wannan quduri nata
Title :
Al'Ummar Jihar Bauchi Na Allah Wadai Da Matakin Da Gomnati Ta Dauka Na. Kwace Wa Gidan Rediyon Raypower Fili
Description : Daga Nazeeeru Ebrahim . A yauna muka samu labarin cewa gomnatin Jihar Bauchi qarqashin Barr. MA Abubakar ya kwace filin da tsohon gomna Ma...
Rating :
5