ADDU'AR HAWA ABIN HAWA
بِسْـمِ اللهِ وَالْحَمْـدُ لله، سُـبْحانَ الّذي سَخَّـرَ لَنا هذا وَما كُنّا لَهُ مُقْـرِنين، وَإِنّا إِلى رَبِّنا لَمُنـقَلِبون، الحَمْـدُ لله، الحَمْـدُ لله، الحَمْـدُ لله، اللهُ أكْـبَر، اللهُ أكْـبَر، اللهُ أكْـبَر، سُـبْحانَكَ اللّهُـمَّ إِنّي ظَلَـمْتُ نَفْسي فَاغْـفِرْ لي، فَإِنَّهُ لا يَغْفِـرُ الذُّنوبَ إِلاّ أَنْـت
Da sunan Allah. Dukkan yabo ya tabbata ga Allah. Tsarki ya tabbata ga (Ubangiji) wanda Ya hore mana wannan (abin hawa): ba mu kasance masu ikon sarrafa shi ba. Hakika mu masu komawa ne zuwa ga Ubangijinmu. Dukkan yabo ya tabbata ga Allah. Dukkan yabo ya tabbata ga Allah. Dukkan yabo ya tabbata ga Allah. Allah ne mafi girma. Allah ne mafi girma. Allah ne mafi girma. Tsarki ya tabbata gare Ka, ya Allah! Hakika ni na zalinci kaina, Ka gafarta mini. Domin babu mai gafarta zunubai sai Kai.
Title :
Addu'ar Hawa Abin Hawa
Description : ADDU'AR HAWA ABIN HAWA بِسْـمِ اللهِ وَالْحَمْـدُ لله، سُـبْحانَ الّذي سَخَّـرَ لَنا هذا وَما كُنّا لَهُ مُقْـرِنين، وَإِنّا إِلى رَب...
Rating :
5