Yunusa Yellow wanda ya kulla alakar soyayya da 'yar jihar Bayelsa har ta kai an tuhume shi da laifin sace ta don tana 'yar karamar yarinya ya dawo gida Kano.
Barista Huwaila wacce ke cikin lauyoyin da suka tsayawa Yunusa ta ce sun sami wannan nasara bayan tsawon lokaci ana kai ruwa rana.
Title :
Yunusa Yellow Ya Dawo Gida
Description : Yunusa Yellow wanda ya kulla alakar soyayya da 'yar jihar Bayelsa har ta kai an tuhume shi da laifin sace ta don tana 'yar karamar ...
Rating :
5