Tsohon Shugaban hukumarEFCC , Malam Nuhu Ribadu ya yaba wa shugaban hukumar, Ibrahim Magu kan kokari matuka wajen kwato dukiyar gwamnati inda ya nuna cewa turbar da ya dora hukumar ta sake dawowa.
Tsohon Shugaban Hukumar EFCC, Malam Nuhu Ribadu ya kalubalanci Shugaba Muhammadu Buhari kan ya kwace kadarorin duk wanda aka tuhuma da satar kudin gwamnati.
Ya nuna cewa yana da yakinin Buhari ba zai yi katsalanda ga ayyukan hukumar EFCC ba don biyan wata bukata ta kansa a maimako ma, zai ba hukumar karfin guiwa ne.
Title :
Turbar Da Na Dora EFCC Ta Sake Dawowa- Nuhu Ribadu
Description : Tsohon Shugaban hukumarEFCC , Malam Nuhu Ribadu ya yaba wa shugaban hukumar, Ibrahim Magu kan kokari matuka wajen kwato dukiyar gwamnati in...
Rating :
5