Shugaban Kwamitin Koli na Harkokin Addinin Musulunci kuma Sarkin Musulmi, Mai Alfarma Abubakar Saad III ya yi umarnin ga daukacin al'ummar Musulmi kan su fara duban watan Shawwal na Sallah a yau Litinin.
A cikin sakonsa mai dauke da sa hannun Sakataren Majalisar, Ishaq Oloyede, Sarkin Musulmin ya kafa wani kwamiti na masu duban watan Shawwal wanda kuma idan an gani, za a ajiye Azumi amma kuma in har aka samu akasi na rashin ganin watan, za a ci gaba da Azumi a ranar Talata
Title :
Sarkin Musulmi Ya Bada Umarnin Fara Duban Watan Sallah
Description : Shugaban Kwamitin Koli na Harkokin Addinin Musulunci kuma Sarkin Musulmi, Mai Alfarma Abubakar Saad III ya yi umarnin ga daukacin al'um...
Rating :
5