A yau Talata ne, Shugaban Kasa, Muhammad Buhari ya kaddamar da hanyar jirgin kasa daga Abuja zuwa Kaduna wanda aka kashe dala bilyan 1.457.
Da yake kaddamar da hanyar, Shugaba Buhari ya nuna cewa gwamnatinsa za ta hade dukkanin jihohin kasar nan da hanyar jirgin kasa inda Shugaban ya hau jirgin kasa daga Idu zuwa Kubwa.
Title :
Photos: Shugaba Buhari Ya Kaddamar Hanyar Jirgin Kasa Na Abuja Zuwa Kaduna
Description : A yau Talata ne, Shugaban Kasa, Muhammad Buhari ya kaddamar da hanyar jirgin kasa daga Abuja zuwa Kaduna wanda aka kashe dala bilyan 1.457....
Rating :
5