An Yi Wani Fasto Zigidir Bayan An Kama Shi Yana Zina Da Matar Aure
An yi wa wani malamin addinin kirista mai suna Pastor Obi. O na cocin Restoration Church zigidir a garin Asaba dake jihar Delta.
Kamar yadda rahotanni suka nuna, an kama shi ne yana zina da wata matar aure.
Jama’an da suka kama shi sun sa shi ya rike hoton cocin nasa inda suka zagaye gari da shi sanye da dan kamfai.
Title :
Photos: An Kama Wani Fasto Yana Zina Da Matar Aure
Description : An Yi Wani Fasto Zigidir Bayan An Kama Shi Yana Zina Da Matar Aure An yi wa wani malamin addinin kirista mai suna Pastor Obi. O n...
Rating :
5