A wani bangare na nuna yabawa da irin rawar ganin da sojojin Nijeriya suke takawa wajen yaki da 'yan ta'addan Boko Haram a shiyyar Arewa maso Gabas, Gwamnan jihar Borno Kashim Shettima ya shirya wata liyafa ta musamman ga shugabanin rundunonin sojin Nijeriya karkashin jagorancin babban hafsan sojojin kasa Laftanar Janar Yusuf Tukur Buratai.
Source Zuma Times Hausa
Title :
Photos: Gwamna Borno Ya Shiryawa Sojojin Nijeriya Liyafa
Description : A wani bangare na nuna yabawa da irin rawar ganin da sojojin Nijeriya suke takawa wajen yaki da 'yan ta'addan Boko Haram a shiyyar A...
Rating :
5