A ranar 22 ga wannan wata, da misalin karfe goma da rabi na safe, ofishin jami'an kare fararen hula dake yankin Ajibawo Ado Odò sun ceto wani yaro dan shekara tara mai suna Taiwo Korede da aka daure shi da sarari na tsawon makonni a wani coci mai suna Celestial Church of Christ key of Joy Parish a yankin Ajiwo.
Yanzu haka an mika lamarin ga hukuma domin gudabar da bincike.
Saidai majiyar ba ta bayyana mana jihar da lamarin ya auku ba, amma daga yanayin sunan yankin da lamarin ya auku, yankin na daya daga cikin jihohin Yarbawa ne.
Source Rariya News
Title :
Photos: An Gano Wani Yaro Da Aka Daure Da Ankwa Na Tsawo Makonni
Description : A ranar 22 ga wannan wata, da misalin karfe goma da rabi na safe, ofishin jami'an kare fararen hula dake yankin Ajibawo Ado Odò sun ceto...
Rating :
5