Uwargidan shugaban kasa Hajiya Aisha Buhari ta kai ziyarta zuwa ga iyalan marigayi Alhaji Umaru Aliyu Shinkafi, Marafan Sokoto don nuna alhinin rashin da suka yi.
An binne mamacin a jiya a Hubbaren Usman Dan Fodiyo da ke can Sokoto.
Title :
Photos: Aisha Buhari Ta Isa Sokoto Don Ta'aziyar Rasuwar Umar Shinkafi
Description : Uwargidan shugaban kasa Hajiya Aisha Buhari ta kai ziyarta zuwa ga iyalan marigayi Alhaji Umaru Aliyu Shinkafi, Marafan Sokoto don nuna alh...
Rating :
5