Shugaban bangare na jam'iyyar PDP, Modu Sheriff ya bayar da sharadin yin sulhu inda ya nuna cewa dole a rushe kwamitin riko na Ahmed Makarfi.
Sheriff ya nuna cewa cewa tsarin mulkin jam'iyyar bai tanadi kwamitin riko ba inda ya nuna cewa zai yi murabus idan har an bashi dama ya zabi wanda zai gaje shi.
Ya kara da cewa wa'adinsa zai kare ne a shekarar 2018 inda ya nuna damuwa kan yadda wasu ke kokarin su mayar da jam'iyyar tamkar Kayan gidansu.
Title :
Modu Sheriff Ya Bada Sharadin Yin Sulhu A PDP
Description : Shugaban bangare na jam'iyyar PDP, Modu Sheriff ya bayar da sharadin yin sulhu inda ya nuna cewa dole a rushe kwamitin riko na Ahmed Ma...
Rating :
5