Daga Jama'a
Kullum Muna Kira Ga Gwamnan Jihar Bauchi Kan Mulkin Da Allah Ya Bashi Na Al Ummah. Ka Sani Kada Kayi Kuka Ga Kowa Kayi Kuka Da Kanka Saboda Baka Kyautatawa Al Ummah Da Komai Face Fitowa Gidan Radio Kana Fadan Abubuwan Da Baka Iya Cikasu Ka Sani Yanzu Kan Al Ummah Ya Waye A Fagen Siyasa Idan Kana Mai Kyau Kaga Da Kyau, Ya Kamata Kake Mutunta Sarakunan Gargajiya Saboda Sune Shuwagabannin Al Ummah Kuma Ka Fara Jin Shawari Ba A Gaya Maka Kace Sai Naka Ba Bakafi Kowa Iyawa Ba. Idan Har Zakayi Haka Insha Allah Zakaga Canji A Mulkin Ka Masu Kinka Zasu Dawa Suna Sonka Ba Kayi Ta Alkawari Ba Cikawa Ba, Ka Kuma Sani Kullum Muna Gaya Maka Ka Canza Masu Baka Shawari Ba Masoyanka Bane Wadannan Basu Baka Shawarin Gaskiya Sai Dai Suyi Ta Saka Kana Abunda Za,a Zageka A Jefe Ka. Ka Koma Kaba Al Ummah Hakuri Sannan Kaba Ma Masu Sarautun Gargajiya Hakuri Idan Har Kayi Haka Zakaga Canji Daga Wajen Al Ummah Insha Allah. IDAN KUNNE YAJI JIKI YA TSIRA!
Bashir Ladan Yuguda
Title :
Menene Mafita Ga Gwamnan Jihar Bauchi
Description : Daga Jama'a Kullum Muna Kira Ga Gwamnan Jihar Bauchi Kan Mulkin Da Allah Ya Bashi Na Al Ummah. Ka Sani Kada Kayi Kuka Ga Kowa Kayi Kuka...
Rating :
5