A jibi Alhamisa ne, ake sa ran Jakadan Amurka a Nijeriya, James Estwhile zai bayyana gaban kwamitin da'a na majalisar wakilai don gabatar da shaida kan zargin da ya gabatar kan wasu 'yan majalisa uku kan fasikanci a wata ziyara da suka kai Amurka kwanaki.
Wata majiya daga ofishin jakadancin ya nuna cewa Mista James zai gabatar da hoton bidiyo wanda zai tabbatar da zargin da ake yi aw 'yan majalisar wadanda har yanzu suke musanta aikata laifin. Tun da farko dai Shugaban Majailsar, Yakubu Dogara ya dage sai an gabatar da shaidu kwarara kafin su amince da zargin.
Title :
Jakadan Amurka Zai Fasa Kwai Gaban Majalisa
Description : A jibi Alhamisa ne, ake sa ran Jakadan Amurka a Nijeriya, James Estwhile zai bayyana gaban kwamitin da'a na majalisar wakilai don gabat...
Rating :
5