Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Ummi Zee Zee ta mayar da martani wa labarin da jaridar Rariya ta yi a kanta.. a yanda suka bayana cewa tana kasuwa
Ga Rahotu Rariya
Ita Ummi Zee Zee Ta Mayar da martani ne ta shafin ta na instagram
Ga martani da ga kasa
Dawowa ta kasa ta Nigeria ke da wuya naci karo da wannan labarin da ' JARIDAR RARIYA ' ta buga a kaina na wai nace a kasuwa nake bayan kuma ni basu zauna sunyi wannan interview din dani baki da baki ba na san dai sun tsitstsinci wani hira da kamfanin ' RAYCO ' sukayi dani sai suka hada dana su labarin suka tashi wannan labarin wanda yayi matukar batamin rai a kasancewa ta na mace mai ' HI CLASS ' irina da nake harka da Manyan mutane a kasar nan.domin wannan hiran kan iya dawo da darajana kasa ne aga kamar nayi kwantai na rasa mai aurena shine nake tallan kaina bayan kuma ni inda ace addini ya halartawa mace auren maza hudu to inada maza hudun da zasu iya aure na domin so da kauna ba kuma tare da na musu tallan kaina ba!Kuma ni a kasar nan kowa yasan akwai namijin da nake muradin aure in kuma ba mutuwa yayi ba ba wani namijin da zan iya aure in gamsu dashi.kowa yasan IBB shine zabi na wanda nake kwana da sonsa nake kuma tashi da sonsa! Infact I can die for his love.dan haka ina kira ga yan jaridun kasar nan da su dinga tattaunawa da celebrity kafin su buga labari akansa dan girman ALLAH. In kunne yaji jiki ya tsira! Yours ummi ibrahim zeezee
hmmm
Title :
Indan Addini Ya Halartawa Mace Aure Maza Hudu To Inada Maza Hudun Da Zasu Aure Ni - Ummi Zee Zee
Description : Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Ummi Zee Zee ta mayar da martani wa labarin da jaridar Rariya ta yi a kanta.. a yanda suka bayana ...
Rating :
5