A daidai lokacin Sallar Asuba ne wata gobara ta tashi a kasuwar Sabon Gari dake birnin jihar Kano.
Gobarar ta tashi ne a bangaren masu sayar da kaji tare da kayan miya, amma cikin ikon Allah an sami nasarar kashe gobarar. Jami'an tsaro kuma suna cigaba da killace wajen.
Title :
Gobara Ta Tashi A Kasuwar Sabon Gari Dake Jihar Kano
Description : A daidai lokacin Sallar Asuba ne wata gobara ta tashi a kasuwar Sabon Gari dake birnin jihar Kano. Gobarar ta tashi ne a bangaren masu saya...
Rating :
5