Tsohon Mai Ba Shugaban Kasa Shawara kan Tsaro, Kanal Sambo Dasuki ya maka gwamnatin tarayya kotu inda yake neman ta biya shi diyyar Naira Bilyan 15 bisa tsare shi da ake ci gaba da yi kan zargin karkatar da kudaden makamai.
Haka ma, Dasuki ya nemi gwamnati ta nemi gafararsa ta hanyar wallafa shi a wasu manyan jaridun kasar nan guda biyu inda ya nemi kotu da ta bayyana cewa an tauye masa hakkinsa na 'yancin dan Adam.
Title :
Dasuki Ya Nemi Gwamnatin Buhari Ta Biya Shi Diyyar Bilyan 15
Description : Tsohon Mai Ba Shugaban Kasa Shawara kan Tsaro, Kanal Sambo Dasuki ya maka gwamnatin tarayya kotu inda yake neman ta biya shi diyyar Naira B...
Rating :
5