Sakamakon Kwamitin Binciken Rikicin Sojoji Da 'Yan Shi'a Ya Nuna Cewa Sojoji Ne Ke Da Laifi
Kwamitin sauraren rikicin Shi'a da sojin Najeriya ta mika sakamakon bincikenta ga gwamnan jihar Kaduna.
Ga abin da binciken ke kunshe da shi:
1 - Gwamnati ta gurfanar da Manjo Janar Adeniyi Oyebade a dalilin ba da umurnin kashe 'yan kungiyar Shi'ah da yayi a lokacin hargitsin
2 - Wani daga cikin wakilin gwamnatin jihar Kaduna ya ba da shaidan cewa sama da mutane 347 ne aka yi musu jana'aizan baidaya a boye.
3 - Kwamitin ta ce duk da rashin halartar zaman domin ba da nasu bayani akan rikicin, kungiyar Shi'a ta fi Sojin Nijeriya gaskiya kan abin da ya faru a Zariya. Ta ce dole a gurfanar da duk wadanda suke da hannu akan abin da ya faru.
Title :
Bincike Ya Nuna Sojojin Ne Ke Da Laifi A Rikicin Su Da Yan Shi'a
Description : Sakamakon Kwamitin Binciken Rikicin Sojoji Da 'Yan Shi'a Ya Nuna Cewa Sojoji Ne Ke Da Laifi Kwamitin sauraren rikicin Shi'a da ...
Rating :
5