Biyo bayan kiki kaka da kace-nace akan aikin gina katafaren birnin shirya finafinai a Kano (film village) gwamnatin tarayyar Nijeriya ta dakatar da kudirin wannan aiki.
Duk da cewar akwai masu sha'awar ganin aikin ya tabbata amma mutane da dama na sukar lamirin aikin.
Mai taimakawa shugaban kasa a fannin ayyukan majalisa Hon Kawu Sumaila ne ya tabbatar da dakatar da wannan aiki, yana mai cewar dama dan majalisar wakilai daga yankin ne 'Abdulmumin Jibrin Kofa) neya shigar da shi cikin kasafin kudi.
Source Rariya
Title :
An Soke Batun Ginin 'Film Village' A Kano
Description : Biyo bayan kiki kaka da kace-nace akan aikin gina katafaren birnin shirya finafinai a Kano (film village) gwamnatin tarayyar Nijeriya ta da...
Rating :
5