Tambaya: Assalamu'alaykum alykum.Allah karawa malam ilimi tambayata anan shine mutum ne akabashi wrong timing Na sahur har yashiga lokacin sallah da wurin minti 7-10 sakamakon irin timetable da aketurowa Na watsapp.malam ya matsayin axuminshi. Amsa Wa alaikum assalam, wanda ya ci sahur saboda zaton alfijir bai keto ba, azuminsa yana nan, kuma cin abincisa ya yi dai dai, tun da ba da gangan ya ci ba, kamar yadda aka rawaito daga Abdullahi dan Abbas Allah ya yarda da shi. Allah ne mafi sani. Dr jamilu Zarewa
Title :
Wanda Yayi Sahur A Zatonsa Alfijir Bai Keto Ba
Description : Tambaya: Assalamu'alaykum alykum.Allah karawa malam ilimi tambayata anan shine mutum ne akabashi wrong timing Na sahur har yashiga loka...
Rating :
5