Sunana uwani Muhammad mazauniyar garin Gombe.
Ina naiman taimakon yan'uwa musulmi dangane da ciwon da yadade yana damuna, ciwone da yafara daga tuntube amma ahankali har yakai ga bayana baya aiki harya kassara mun kafafuwana,bana iya tafiya bana jin fitasari da bayan gari.
A rahoton damuka samu daga wani asibiti a qasar India yanuna muna Neman kimanin 2,560,000( milliyon biyu da dubu dari biyar da sittin) domin ayi aikin.
Ina neman Wanda Allah yahore mashi da ya tallafamun da abunda Allah ya bashi iko.
Nagode . Tel. Nos.07060436835,
08024376293.
Ga Account number nan kamar yadda mutane suka bukata in bayar. Acct Name: Hajara Muhammad Sani, Acct Number: 3066453027, First Bank. Nagode Allah ya saka da Alkhairi.
Title :
Uwani Muhammad Ta Na Neman Taimako
Description : Sunana uwani Muhammad mazauniyar garin Gombe. Ina naiman taimakon yan'uwa musulmi dangane da ciwon da yadade yana damuna, ciwone da ya...
Rating :
5