Tsohon mai horar da 'yan wasan kwallon kafa na Nijeriya, Amodu Shu'aibu ya rasu a sanyin safiyar yau a garin Benin, bayan kwanaki uku da rasuwar wani tsohon mai horar da kungiyar ta Nijeriya, Stephen Keshi. Shi ma Keshi ya rasu ne a garin na Benin.
Marigayi Amodu ya rasu ne bayan takaitaccen ciwon kirjin da ya yi fama da shi.
Title :
Tsohon Kocin Najeriya Amodu Shu'aibu Ya Rasu
Description : Tsohon mai horar da 'yan wasan kwallon kafa na Nijeriya, Amodu Shu'aibu ya rasu a sanyin safiyar yau a garin Benin, bayan kwanaki uk...
Rating :
5