Wata Mota Kirar Tifa Ce Da Wasu Mafusatan 'Yan Acaba Suka Kona A Daidai Makarantar Zinariya Dake Garin Mararrabar Abuja Da Jihar Nassarawa A Daren Yau, Bayan Mai Motar Ya Murkushe Wani Dan Acaba. Direban Ya Gudu Ya Bar Motar Ne Bayan An Biyo Shi.
Title :
Photos: Yan Acaba Sun Kona Motan Tifa
Description : Wata Mota Kirar Tifa Ce Da Wasu Mafusatan 'Yan Acaba Suka Kona A Daidai Makarantar Zinariya Dake Garin Mararrabar Abuja Da Jihar Nassara...
Rating :
5