Wani yaro mai suna Jabir Abdullahi Abba, dan shekara tara da haihuwa ya kasance daya daga cikin masu wakiltan Nigeria a gasar karatun Qurani ta duniya dake wakana a garin Algiers, na kasar Algeria. Shi dai Jafar mahaddacin qurani ne kuma yana fafatawa da sauran mahaddata daga kasashen duniya daban daban cikin har Da Amurka.
Title :
Photos: Wani Yaro Dan Shekara Tara Zai Wakilci Najeriya A Gasar Karatun Qurani Na Duniya
Description : Wani yaro mai suna Jabir Abdullahi Abba, dan shekara tara da haihuwa ya kasance daya daga cikin masu wakiltan Nigeria a gasar karatun Qurani...
Rating :
5