Imrana Alhaji Buba kenan, wanda yake daya daga cikin hazikan matasa hudu da suka wakilci Nijeriya a kasar Ingila don karbar lambar girmamawa ta 'Queens young Leaders Award' a fadar sarauniya ta Buckingham palace.
Hafaffen garin Potiskum ne dake jihar Yobe.
Daga Sulaiman Abubakar
Title :
Photos: Wani Dan Jihar Yobe Ya Samu Lambar Yabo A Kasar Waje
Description : Imrana Alhaji Buba kenan, wanda yake daya daga cikin hazikan matasa hudu da suka wakilci Nijeriya a kasar Ingila don karbar lambar girmamaw...
Rating :
5