Tsohuwar Jarumar Finafinan Hausa, Fati Sulaiman Kenan Bayan An Yi Nasarar Yi Mata Tiyata A Mahaifa Sakamakon Ciwon Kansa Da Take Fama Da Shi.
Godiya ta musamman ga mutane irin su, Fati Nijar, Adam A. Zango, Zahra'u Shata, Rahma Sadau, Halima Adamu Yahaya, Halisa Mohammed, Mansura Isah, Ibrahim Sheme, medicaidcf, RARIYA Jarida da sauran wadanda suka tallafa mata.
Title :
Photos: Anyi Nasara Yi Wa Fati Sulaiman Tiyata
Description : Tsohuwar Jarumar Finafinan Hausa, Fati Sulaiman Kenan Bayan An Yi Nasarar Yi Mata Tiyata A Mahaifa Sakamakon Ciwon Kansa Da Take Fama Da Shi...
Rating :
5