Daga Rabi'u Biyora
EFCC ta shirya gayyatar matar gwamna Fayose na jihar Ekiti kan zargin da ake yi mata na karbar zunzurutun kudi har maira miliyan dari.
Ta karbi kudin ne a ranar 17 ga Yuni, 2014 a bankin Zenith dake jihar Ekiti ta lambar asusu mai sunan Spotless Investment Limited mako daya kafin zaben gwamnan da aka yi a jihar.
Ita da mijinta Fayose ne kadai suke saka hannu a asusun, sannan ita ce ta cire kudin a asusun mai lambar 1010170969 tare da lambar VVN 22338867502.
Title :
Matar Fayose Za Ta Ziyarci EFCC Don Amsa Tambayoyi
Description : Daga Rabi'u Biyora EFCC ta shirya gayyatar matar gwamna Fayose na jihar Ekiti kan zargin da ake yi mata na karbar zunzurutun kudi har ...
Rating :
5