Bayan Zunzurutun Kudi har Naira miliyan dari uku da arbain wanda gwamnatin jihar Kano karkashin Dakta Abdullahi Umar Ganduje ta ware don ciyar da masu karamin karfi a watan Azumin Ramadan, a jiya Talata gwamnatin ta sake yinkurowa wajen tallafawa rayuwar masu karamin karfi, inda aka taimakwa da mata sama da dubu daya da jari tare da kayan gudanar da Sana'a a jihar Kano.
Title :
Gwamna Ganduje Ya Tallafawa Mata Sama Da Dubu Daya Da Jari
Description : Bayan Zunzurutun Kudi har Naira miliyan dari uku da arbain wanda gwamnatin jihar Kano karkashin Dakta Abdullahi Umar Ganduje ta ware don ci...
Rating :
5