Wasu mafusata sun yi wata mata yankan rago sakamakon batanci da ta yi ga Annabi Muhammadu (S.A.W).
Lamarin wanda ya auku a yau Alhamis a daidai layin masu sayar da robobi dake kasuwar Kofar Wambai, matar wadda bincike ya nuna cewa kabilar Ibo ce, ta furta munanan kalaman ne ga Annabi (S.A.W), bayan mafusatan sun tambaye ta dalilin ta na zubar da ruwa a kofar shagonta a daidai lokacin da ta fuskanci cewa za a gudanar da sallar la'asar, inda aka yi zargin cewa ta aikata hakan ne don kada a yi salla a kofar shagon nata.
Majiyarmu ta kara da cewa sakamakon tambayar da aka yi mata ne kawai sai ta furta wannan mummunar kalmar ga Annabi (S.A.W) ,inda nan take jama'a suka yanke wannan hukunci.
Majiyar ta mu ta kara da cewa da kyar jami'an tsaro suka dauke gawarta, kasancewar mafusatan sun ki bada gawarta, inda suka yi yunkurin kona ta kurmus.
Masu iya magana dai na cewa gani ga wane ya ishi wane tsoron Allah, kuma idan gemun dan uwanka ya kama da wuta, sai ka nemi ruwa ka shafawa naka. Don haka ya kamata wannan ya zama darasi ga duk wani mai yunkurin batanci ga Annabi (S.A.W).
Idan ba a mance ba, a ranar Lahadin da ta gabata, wani ya furta munanan kalamai ga Annabi a garin Pandogari dake jihar Neja, inda aka kone shi kurmus. Har ta kai ga rikici na neman ballewa a yankin.
A koda yaushe daii musulmai na mamakin yadda wasu da ba musulmai ba a duniya suke yawan furta kalaman batanci ga Annabi, yayin da su kuma musulmai suka yi imani da Annabi Isa, wanda mabiya addinin kirista suka dauke shi a matsayin shugabansu.
Title :
Graphic Photos: An Yi Wa Wata Mata Yankan Rago A Kano, Bayan Ta Yi Batanci Ga Annabi (S.A.W)
Description : Wasu mafusata sun yi wata mata yankan rago sakamakon batanci da ta yi ga Annabi Muhammadu (S.A.W). Lamarin wanda ya auku a yau Alhamis a d...
Rating :
5