Game da yada labarin rashin lafiyar tsohuwar jarumar finafinan Hausa, Fati Sulaiman da shararren dan jarida a fannin daukar hoto Mohammed Maikatanga ya yi, wanda ake bukatar naira dubu 200,000.00 domin yi mata aiki. Yanzu haka shararriyar Mawakiyar nan kuma jarumar a yanzu wato Fati Nijar ta dauki nauyi biyan wannan kudin aikin, bayan karantawa da tayi a sanadiyar yada labarin da aka yi.
Allah ubangiji ya sakawa Fati Nijar da alkairi ya kara daukaka da basira, amin.
Source Rariya
Title :
Fati Nijar Ta Dauki Nauyin Jinyar Fati
Description : Game da yada labarin rashin lafiyar tsohuwar jarumar finafinan Hausa, Fati Sulaiman da shararren dan jarida a fannin daukar hoto Mohammed ...
Rating :
5