Rahotonni sun nuna cewa an garzaya da tsohon gwamnan Adamawa Bala Ngilari zuwa asibitin garin Gombe sakamakon rashin lafiyar da yake fama da ita.
Hulumar ta EFCC na rike da tsohon gwamnan ne kan tuhumar da ake yi masa akan kudade har naira milyan 450 na zabe da Jam'iyyar PDP ta turo masa a lokacin zaben da ya gabata...
Ngilari yana fama da cutar hawan jini da bugawar zuciya.
Title :
EFCC Ta Garzaya Da Tsohon Gwamnan Adamawa Zuwa Asibiti
Description : Rahotonni sun nuna cewa an garzaya da tsohon gwamnan Adamawa Bala Ngilari zuwa asibitin garin Gombe sakamakon rashin lafiyar da yake fama d...
Rating :
5