Shugaban kasa Muhammadu Buhari da tsohon shugaban kasa Janar Olusegun Obasanjo sun sake yin ganawar sirri a fadar shugaban kasa dake Villa.
Ganawar wadda aka yi ta a jiya, ba a bar 'yan jaridu sun shiga wurin tattaunawar ba, amma wata majiya ta bayyana cewa ganawar ba ta rasa nasaba da al'amuran da suka jibanci kasar nan.
Title :
Buhari Ya Gana Da Obasanjo A Villa
Description : Shugaban kasa Muhammadu Buhari da tsohon shugaban kasa Janar Olusegun Obasanjo sun sake yin ganawar sirri a fadar shugaban kasa dake Villa....
Rating :
5