Babu Wani Zaman Sulhu Da Za Mu Yi Da Gwamnatin Tarayya. Duk Wani Kwamiti Da Gwamnati Za Ta Kafa Domin Yin Zama Da Mu Ta Yi A Banza, Kamar Yadda Tsagerun Niger Delta Suka Bayyana A Yau Ta Kafar Sadarwarsu Ta Twitter, A gefe daya kuma 'yan tawayen sun sake fasa wani bututun mai a yankin na Niger Delta a yau
Title :
Baza Muyi Sulhu Da Gwamnati Ba - Tsagerun Niger Delta
Description : Babu Wani Zaman Sulhu Da Za Mu Yi Da Gwamnatin Tarayya. Duk Wani Kwamiti Da Gwamnati Za Ta Kafa Domin Yin Zama Da Mu Ta Yi A Banza, Kamar Ya...
Rating :
5