-Kamar yadda mai alfarma Sarki Musulmi Sultan Muhammad Sa'ad Abubakar ya ba da sanarwa yanzun nan.Don haka litinin din nan 6 ga watan nan na Yuni ya zama daya ga watan Ramadan 1437 Hijiriyya.ALLAH YA BA MU ALBARKAR WATAN
Title :
An Ga Watan Ramadan A Najeriya
Description : -Kamar yadda mai alfarma Sarki Musulmi Sultan Muhammad Sa'ad Abubakar ya ba da sanarwa yanzun nan.Don haka litinin din nan 6 ga watan na...
Rating :
5