shahararre Jarumin Kannywood Abbas Sadiq ya samu hadarin ne a kan titin Kubwa da yammacin jiya Juma'a akan hanyar sa ta shigowa Abuja.
Yanzu haka dai yana kan jinya a babban asibitin Kubwa.
Title :
Abbas Sadiq Ya Yi Hadarin Mota
Description : shahararre Jarumin Kannywood Abbas Sadiq ya samu hadarin ne a kan titin Kubwa da yammacin jiya Juma'a akan hanyar sa ta shigowa Abuja. ...
Rating :
5