A gobe Asabar ne, Alhaji Muhammad Inuwa Yahaya, zai wakilci uwargidan shugaban kasa, Hajiya A'isha Buhari wurin raba kayan abinci ga al'ummar jihar Gombe a sakatariyar jam'iyyar APC ta jihar dake kan titin Bauchi, inda za a soma rabon da misalin karfe goma na safe.
Title :
A'isha Buhari Za Ta Raba Kayan Abinci A Jihar Gombe
Description : A gobe Asabar ne, Alhaji Muhammad Inuwa Yahaya, zai wakilci uwargidan shugaban kasa, Hajiya A'isha Buhari wurin raba kayan abinci ga al...
Rating :
5