ABIN BUKATA
Madara gari gwangwani 3
Sikari gwangwani 2
Filebo
YADDA ZA AYI
A zuba ruwa rabin gwangwani tare da sikarin da filebi zasu dahu har yayi yauki sai a sauke sannan a zuba madarar a tuka shi sosai sannan a shafawa leda dan mai ta baya sannan a juye madarar akai amma a dora ledar akan tiren don zai fi yankuwa ta dadi.a yankashi yadda ake so
Daga Maman Isham
Title :
Yanda Ake Hada Alawar Madara
Description : ABIN BUKATA Madara gari gwangwani 3 Sikari gwangwani 2 Filebo YADDA ZA AYI A zuba ruwa rabin gwangwani tare da sikarin da filebi zasu d...
Rating :
5