Rahotanni daga jihar Gombe sun nuna cewa ana ci gaba da zaman makoki a garuruwan Gombe da Kumo, bayan da wani mummunan hadarin mota ya yi sanadiyar mutuwar a kalla mutane takwas masu bikin aure, cikinsu har da angon.
Lamarin dai ya faru ne a ranar Lahadin da ta gabata, yayin da angon ke tuka motar domin mayar da dangin amaryar gida bayan da aka kai masa amaryar.
Bayanai sun ce yayin da suka kusa isa garin na Kumo, sai motar ta kwace wa direban, ta yi karo da wata bishiya da ke gefen titi, kamar yadda majiyarmu ta BBC Hausa ta rawaito
Title :
Yadda Ango Da Wasu Mutane 7 Suka Rasu A Hadarin Mota
Description : Rahotanni daga jihar Gombe sun nuna cewa ana ci gaba da zaman makoki a garuruwan Gombe da Kumo, bayan da wani mummunan hadarin mota ya yi s...
Rating :
5