Rahotanni da suka zo mana da duminsu sun nuna cewa sabuwar kungiyar tsageran Neja Delta mai suna 'Avengers' sun kai sabbin hare-hare a bututun iskar gas mallakar kamfanin mai na Chevron da ke jihar Delta.
A wani mataki na daukar alhakin harin, kungiyar ta fitar da wani sako kan cewa tun da farko sun gargadi kamfanin kan kada ya kuskura ya gyara bututun wanda su ne suka fasa shi a kwanaki.
Title :
Tsageran Neja Delta Sun Kai Sabbin Hare-hare
Description : Rahotanni da suka zo mana da duminsu sun nuna cewa sabuwar kungiyar tsageran Neja Delta mai suna 'Avengers' sun kai sabbin hare-hare...
Rating :
5