Fitaccen dan tsageran Neja Delta nan, Government Ekpemupolo Wanda aka fi sani da Tompolo ya sake yin raddi ga gwamnati inda ya yi gargadin cewa ci gaba da farautarsa da jami'an tsaro ke Yi ba zai samar da yanayin zaman lafiyar da gwamnati ke bukata na ci gaba da hakar danyen man fetur a yankin ba.
Tompolo wanda a halin yanzu EFCC ke nemansa kan zargin cin hanci da rashawa ya kuma caccaki shugabannin Neja Delta bisa zarginsa da daukar nauyin sabuwar kungiyar tsageran nan wadda ta yi kaurin suna wajen fasa bututun Mai inda ya nesanta kansa daga Kungiyar.
Title :
Tompolo Ya Sake Raddi Ga Gwamnati
Description : Fitaccen dan tsageran Neja Delta nan, Government Ekpemupolo Wanda aka fi sani da Tompolo ya sake yin raddi ga gwamnati inda ya yi gargadin ...
Rating :
5